Kabir ya ci gaba da aiki ga kasar sa cikin kishi. Kicibis sai jiyarsa ta dawo tana farautar yau dinsa, lamarin da ya jefa shi cikin cakwakiya.