Shashatau Algaita

Shashatau Algaita
₦200.00

File size: 700MB

Sufeta Antoni Egzebiya jami'in dan sanda ne mai wuyar sha'ani wanda shi da yaron sa Filip akwai karancin jituwa. Yayin da wata budurwa ta shigar da kara akan wani mai yi mata bibiye, Antoni ya kore batun, bisa mika kai ga rashawa, lamarin da ya janyo faruwar wani mummunan lamari. Abunda ya biyo daga baya ya kasance kalubale ga irin tarbiyyar da Antoni ya ba dan sa Filip, lamarin da yazo da zabi tsakanin gyara bataccen abu, ko kuma ci gaba da barin barna na wanzuwa. Ko wanne aka zaba kuma akwai farashi
← Back

You may like

All Movies
DOWNLOAD APP TELEGRAM BOT