Reza Algaita

Reza Algaita
₦200.00

File size: 800MB

Partiban ya samu kan sa cikin matsananciyar damuwa da tashin hankali bayan wasu tantirai sun soma addabar rayuwarsa da ta iyalansa akan cewa shi lallai wani dan uwansu ne da ya mutu a shekarun baya. Lamarin da ya sa Partiban ya ja dagar yaki dasu, da suka soma yi mishi barazana akan iyalansa.
← Back

You may like

All Movies
DOWNLOAD APP TELEGRAM BOT