Wani tauraron mawaki ya shiga damuwa bisa rashin sanin asalinsa. Dalilin da ya sanya shi neman wasu mutane da yake zargi domin ganin ya kashe su.