Wasu masu shiga gidaje da wuraraen da ake camfawa da iskokai da fatalwi, sun gamu da barazana ga rayuwarsu bayan sun shiga wata tsohuwar tashar rediyo.