Jami'i ya samu kan sa a tsaka mai wuya yayin kokarin tabbatar da laifin wani tantiri. Karshe dole ya wanke kan sa ko ya kwan aciki.